Lamarin ya faru ne lokacin da wata tankar mai da ta taso daga Kano zuwa Yobe ta rasa yadda za ta yi, ta kife a kusa da ...
Kalaman manyan 'yan takarar biyu na zuwa ne yayin da Amurkawa ke shirin kada kuri'a a ranar 5 ga watan Nuwamba.
Masu ruwa da tsaki a fagen noma na kungiyar (AgTech) na taro a kasar Kenya, domin lalubo hanyar da za a bunkasa karfin noma wajen ciyar da al'ummar Afirka.
A faifan bidiyon da aka nada wanda kuma aka yada a shafukan sada zumunta, ya nuna Qassem yana zaune akan karamin tebur mai ...
Gwamnan Jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu ya kaddamar da jigilar jiragen kasan kasuwanci ta Red Line a yau. A sanarwar daya ...
An samu karin kaso 0.55 cikin 100 daga hauhawar kaso 32.15 cikin 100 da aka gani a watan Agustan daya gabace shi.
Wani rahoto da asusun na UNICEF ya fitar, ya bayyana cewa 1 daga cikin kowadanne yara mata 8 a duniya suna fuskantar hadarin ...
Ezeh ya ce "lamarin ya shafi duk tashoshin TCN a fadin kasar, saboda haka babu wadatar wuta da za'a baiwa abokan hulda." ...
Bayan nasarar da Najeriya ta samo a kan Libya a Juma’ar data gabata, an tsara cewa zasu sake karawa a birnin Benghazin Libya ...
Amurka ta shafe fiye da shekaru goma tana yakin neman bayanai da ba a bayyana ba tare da gwamnatocin kama-karya, in ji James ...
A kudirin da ya fito daga bangaren zartarwa, majalisar na neman a kara harajin zuwa kaso 10 cikin 100 a shekarar 2025.