A faifan bidiyon da aka nada wanda kuma aka yada a shafukan sada zumunta, ya nuna Qassem yana zaune akan karamin tebur mai ...
Gwamnan Jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu ya kaddamar da jigilar jiragen kasan kasuwanci ta Red Line a yau. A sanarwar daya ...
Kalaman manyan 'yan takarar biyu na zuwa ne yayin da Amurkawa ke shirin kada kuri'a a ranar 5 ga watan Nuwamba.
Masu ruwa da tsaki a fagen noma na kungiyar (AgTech) na taro a kasar Kenya, domin lalubo hanyar da za a bunkasa karfin noma wajen ciyar da al'ummar Afirka.
A makon daya gabata ne, Ministan Tsaron Isra’ila Yoav Gallant ya sha alwashin cewar matakin ramuwar gayyar da kasarsa zata ...
Lamarin ya faru ne lokacin da wata tankar mai da ta taso daga Kano zuwa Yobe ta rasa yadda za ta yi, ta kife a kusa da ...